Isa ga babban shafi
Nijar

Kasar Amurika za ta taimakama kasar jumhuriyar Nijar da kudu dalla milyon 23.

Kasar Amurka, za ta baiwa Gwamnatin kasar Jumhuriyar Nijar kudi Dalla miliyan 23 a matsayin tallafi.Wanan kudaden za a kwararawa wajen aiyukan raya kasa, mussananma a yankunan karkara.Wanan tallafi na kasar Amurka ga kasar Nijar ya samu ne saboda yadda kasar ta koma gadangadan kan turbar demokradiya.Wani dan siyasa mai sunan Bukhari Mahaman Sani Zilli, yace babu abin mamaki a cikin lamarin. 

Mahamadou Issoufou shugaban kasar jumhuriyar Nijar
Mahamadou Issoufou shugaban kasar jumhuriyar Nijar ©RFI/Delphine Michaud
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.