Isa ga babban shafi
AU-LIBYA

Kungiyar Tarrayar Afrika ta zargi kotun duniya da yin bara-bara

Kungiyar tarayar Kasashen Afrika ta AU, ta zargi Kotun da ke shari’ar manyan laifufuka ta ICC, da kassancewa mai harshen-damo,inda aka lura da yadda ta sanya shugabanin kasashen Afrika a gaba, ganin yadda aka bada sammacin kama shugabanin kasahsen Sudan da Libiya.A yayin da wasu shugabanin wasu kasashen dab a na Afrika ba su ka kassance yan taurin kotun duk da laihin da su ke gudanarwa , kamar yadda shugaban gudanarwar kungiyar tarrayar Afrika Jean Ping ya bayyana.

Jean Ping shugaban komitin Tarrayar Afrika
Jean Ping shugaban komitin Tarrayar Afrika
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.