rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
rss itunes

Ra'ayin masu sauraro kan halin karancin abinci cikin yankin Sahel na Afrika

Daga Suleiman Babayo, Salissou Hamissou

Shirin jin ra'ayoyin masu sauraro ya nemi ra'ayinku kan halin da ake ciki na karancin abinci, a yankin Sahel na Afrika.

Yankin kuma dake fuskantar tashe tashen hankula daga kungiyoyi masu dauke da makamai.

Juyin juya halin da ya kawo karshen gwamnatin Marigayi Muammar Gaddafi ta kasar Libya, da bazuwar makamai bayan rikci, sun jefa yankin Sahel cikin tahsin hankali, inda kasar Mali ta fuskanci tashin hankali Azbinawa da juyin mulkin soja, sauran kasashen da suka hada da Najeriya na ci gaba da fusknatar da tahsin hankula da kungiyoyi masu dauke da makamai.

Shugaba Biya na Kamaru ya fara daukan matakan sulhu da abokan hamayya

Tattaunawa da ra'ayoyin masu saurare kan harajin ajiya ko cire kudi a bankunan Najeriya

Ra'ayoyin masu sauraro kan al'amuran da ke ci musu tuwo a kwarya

Tattaunawa da ra'ayoyin masu saurare kan ranar yawan al'umma ta Duniya

Gwamnatin Jamhuriyar Nijar ta kara saka wasu yankunan kasar a cikin dokar ta baci

Za'a rufe tashoshin samar da makamashin nukiliyar 14 a Faransa nan da shekarar 2035.

Ra'ayoyin masu sauraro kan takaddamar neman karin albashi a Najeriya da kuma matakin shiga yajin aiki

Ra'ayoyin masu sauraro kan matsalar yajin aikin malaman makarantu a Jamhuriyar Nijar

Ra'ayoyin Masu sauraro kan zanga zangar kin jinin China a kasar Zambiya

Majalisar dinkin duniya tace galibin makarantu a duniya basu da ruwan sha mai tsafta

Ra'ayoyin masu saurare kan cimma yarjejeniyar sulhu ta karshe tsakanin Salva Kiir da Riek Machar

Ra'ayoyin masu saurare kan dawowar tsohon shugaban 'yan tawayen Jamhuriyyar Demokradiyyar Congo gida

Ra'ayoyin masu saurare kan gargadin fuskantar matsala a zaben Najeriya na 2019 daga wasu kungiyoyin Amurka