Isa ga babban shafi
Najeriya

Mutane 37 sun mutu sanadiyar cutar "Bakon dauro" a Najeriya

Gwamnatin Najeriya ta zargi iyayen yara kan matsalar da aka samu na barkewar cutar Bakon dauro, da ta lakume rayukan yara 37 a Arewacin kasar. Ministan kasa a ma’aikatar lafiya, Dakta Muhammaed Ali Pate, ya shaidawa Jaridar Daily Trust cewar, rashin yin rigakafi shi ke haifar da kamuwa da cutar da kuma mace mace.

Wani yaro da ake wa allurar rigakafin cutar Sankarau da ke kisa a Najeriya
Wani yaro da ake wa allurar rigakafin cutar Sankarau da ke kisa a Najeriya meningvax.org
Talla

Ya zuwa yanzu daruruwan yara suka kamu da cutar a Arewacin kasar, wanda ke nuna yara 1,260 suka kamu da cutar a Katsina, a jahar Kano mutane 800 sai jahar Yobe inda mutane 361 suka kamu da cutar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.