rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Nijar

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

An soke jarabawar kammala Firamare a Nijar

media
Wata Dalibar Makaranta a Jamhuriyar Congo RFI/Laurent Correau

Hukumomin ilmi a Jamhuriyar Nijar, sun soke jarabawar kammala Firamare da daliban aji shida ke gudanarwa a karshen shekara, don shiga makarantun Sakandare a kasar. Gwamnati tace ta dauki wannan matakin ne saboda rashin amfanin jarabawar, da kuma makudan kudaden da ake kashewa, kamar yadda Ibrahim Malam Tchillo daga Damagaran ya aiko da Rahoto.


Rahoto: An soke jarabawar kammala Firamare a Nijar 09/01/2014 - Daga Ibrahim Malam Tchillo Saurare