rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Aure Zawarawa

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

An yi Bikin ranar Zawarawa a duniya

media
Zawarawan na fuskantar tsangwama daga jama'a abin da ke jefa rayuwarsu da ta ‘ya’yansu cikin mawuyacin hali. Rosie Collyer

Majalisar Dinkin Duniya ta ce duk da babu alkalumma game da yawan Zawarawa a fadin duniya amma Miliyoyin Zawarawan ne ke cikin mawuyacin hali, sakamakon rasuwar mazajensu, ko kuma tsautsayin rabuwa da Miji. A wasu kasashen ma zawarawan na fuskantar tsangwama daga jama'a abin da ke jefa rayuwarsu da ta ‘ya’yansu cikin mawuyacin hali. Akan haka ne Majalisar Dinkin Duniya ta ware 23 ga watan Yuni a matsayin ranar Zawarawa a duniya. To ko ya matasalar ta ke a Najeriya? Abubakar Isah Dandago ya aiko da rahoto Kano.


Rahotanni: An yi Bikin Zawarawa a duniya 24/06/2015 - Daga Awwal Ahmad Janyau Saurare