Isa ga babban shafi
Najeriya

Jigawa za ta kwato kudaden da aka sace

Gwamnatin jihar Jigawa a Arewacin Najeriya ta kafa wani kwamiti da zai kwato kadarorinta da ta ke zargin jami'an tsohuwar gwamnatin Sule lamido sun yi a won gaba da su. Kaddarorin sun hada da motocin Alfarmar gwamnati, da wasu kayayyaki da suka yi batan Dabo, sai dai kuma jami'an tsohuwar gwamnatin na fassara batun da wata bita da kulli…Kamar yadda Abubakar Isa Dandago ya aiko da Rahoto.  

Sabon Gwamnan Jigawa Alhaji Badaru Abubakar
Sabon Gwamnan Jigawa Alhaji Badaru Abubakar jigawastate.gov.ng
Talla

02:04

Rahoto: Jigawa za ta kwato kudaden da aka sace

Abubakar Issa Dandago

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.