rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Cutar Lassa Najeriya Lafiya Rahotanni

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Lassa: An haramta cin Bera a Benue

media
Bera ke haifar da cutar zazzabin Lassa wikimedia

Gwamnatin Jihar Benue a Najeriya ta haramta cin bera a daukacin sassan Jihar a wani mataki na magance matsalar yaduwar cutar Lassa da ta bulla a Jihar. Gwamnan Jihar Daniel Ortom ne ya sanar da daukar matakin bayan ya sheka fadar shugaban kasa domin sanar da shi wanda ya kamu da cutar. Daga Abuja Muhammad kabir yusuf ya aiko da rahoto.


Rahoto: An haramta cin bera a Benue 13/01/2016 - Daga Kabir Yusuf Saurare