rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Cutar Lassa Najeriya Rahotanni

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Cutar Lassa na ci gaba da kisa a Najeriya

media
Cutar Lassa na ci gaba da yaduwa a Najeriya barbaric.com

Yayin da hukumomin Najeriya ke ikirarin ci gaba da daukar matakan kare yaduwar cutar zazzabin Lassa, a Kano gwamnatin jihar ta tabbatar da mutuwar Karin mutum guda sanadiyar cutar. Abubakar Abdulkadir Dangambo ya aiko da rahoto.

 


Cutar Lassa na ci gaba da kisa a Najeriya 09/02/2016 - Daga RFI Saurare