Isa ga babban shafi
Benin

Zinsou da Talon za suje zagaye na 2 a zaben Benin

Kotun Kundin tsarin mulkin Jamhuriyar Benin ta ce za’a gudanar da zaben shugaban kasar zagaye na biyu ranar 20 ga watan nan tsakanin Firaminista Lionel Zinsou da Dan kasuwa Patrice Talon.

Friministan Benin Lionel Zinsou
Friministan Benin Lionel Zinsou © Jeune Afrique/Vincent Fournier
Talla

Kotun wadda ta amince da sakamakon zaben zagaye na farko ta ce Zinsou ya samu kuri’u 858,080, yayin da Talon ya zo na biyu da kuri’u 746,528 sai kuma Sebastien Ajavon a matsayi na uku da kuri’u 683,084.

Yan takara 33 suka shiga zaben zagaye na farko.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.