Isa ga babban shafi
Nijar

Ana shirin rantsar da Issoufou a Nijar

A gobe Asabar ne ake shirin rantsar da Issoufou Mahamadou domin ci gaba da mulki wa’adi na biyu a Jamhuriyar Nijar, bayan da ya yi nasara a zaben da aka gudanar a ranar 20 ga watan jiya zagaye na biyu akan babban abokin adawarsa Hama Amadou. Yanzu haka dai ana ci gaba da shirye-shirye domin gudanar da gagarumin bikin rantsar da shugaban a birnin Yamai. Lydia Addo ta aiko da rahoto.

Shugaban kasar Nijar Mahamadou Issoufou.
Shugaban kasar Nijar Mahamadou Issoufou. ISSOUF SANOGO / AFP
Talla

03:18

Ana shirin rantsar da Issoufou a Nijar wa'adi na biyu

Lydia Ado

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.