Eguatorial Guinea
Shugaban Equatorial Guinea Na Neman Wa'adi Na Bakwai A Zaben Yau
Yau Lahadi ake gudanar da babban zaben kasar Equatorial Guinea inda Shugaban kasar Teodoro Obiang Nguema wanda ya kwashe shekaru 37 bisa madafun iko ke hankoron zarcewa da mulkin.
Wallafawa ranar:
Talla
Dan shekaru 73, Teodoro Obiang Nguema na neman zarcewa da iko ne wa'adi na 7.
Yanzu haka dai wannan kasa tayi kaurin suna a duniya a matsayin kasar da ke sahun gaba wajen cin hanci da rashawa.
Shugaban ya kasance cikin wadanda suka fi dadewa a karagar mulki a cikin kasashen Africa.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu