rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Tarayyar Afrika Bankin duniya Senegal Djibouti Majalisar Dinkin Duniya

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Yau ake bude taron dasa itatuwa a Afrika

media
Shirin dasa Bishiyoyi daga Senegal zuwa Djibouti GGWSSI Klorane

Yau ake bude taron kasashen Afirka da zaiyi aiki wajen dasa itatuwan da tsayin su zai kai kilomita 7,000 da fadin kilomita 15 da zai kuma ratsa kasashen da dama daga Senegal zuwa Djibouti.


Kungiyar kasashen Afirka, da kungiyar kasashen Turai da hukumar kare muhalli ta Majalisar Dinkin Duniya da kuma Bankin duniya suka dauki nauyin taron.

Wani ne dai karo na farko da ake gudanar da irin wannan taro na kasa da kasa domin duba irin gudumawar da kowane bangare zai iya bayar wa wajen kare muhalli daga zaizayen kasa.