rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Fina-Finai
rss itunes

Fina finai dama rayyuwar yan wasa a Najeriya

Daga Salissou Hamissou

Salissou Hamissou ya samu tattaunawa da yan wasan fim a Najeriya bayan rasuwar Dan Ibro.

An dai samu sauyi tun bayan mutuwar yan wasa da dama kamar dai yadda suka tabbatar a zatawar su da Mahaman Salissou Hamissou.

Yadda masana'antun shirya fina-finan Hausa ke fara nuna film a gidajen kallo kafin saki a kasuwa

Kannywood: Gudunmawar da marubuta ke bayarwa a fannin shirya Fina-Finai

Tattaunawa da Tsoffin 'Yan Fim da Waka da Masu saida fina-finai a Arewacin Najeriya

Shirya Fim dama irin matsalollin da yan wasan suke fuskanta a Najeriya