Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dakta Zubairu Madaki Malamin Addinin Islama

Wallafawa ranar:

A yayin da al’ummar musulmi ke soma azumin watan Ramadan daya daga cikin shika-shikan musulunci, Muhammad Ibrahim Bauchi  ya tattauna da Dakta Zubairu Madaki kan sharuddan Azumi da kuma falalarsa.

Ana son mai azumi ya dage ga karantun Al Qur'ani mai tsarki
Ana son mai azumi ya dage ga karantun Al Qur'ani mai tsarki REUTERS/Dinuka Liyanawatte
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.