Isa ga babban shafi
Najeriya

An yi wa gwamnatin Bauchi Fatawar biyan albashi

Wasu kungiyoyin musulmi sun yi fatawar cewa, ciyarwa a lokutan bude-baki da gwamnatin Bauchi ke yi a masallatai bai zama wajibi ba, kamar sauke nauyin biyan albashin Ma'aikata da suke bi na watanni. Daga Bauchi Shehu Saulawa ya aiko da rahoto.

Gwamnan Bauchi Barr Muhammed Abdullahi Abubakar
Gwamnan Bauchi Barr Muhammed Abdullahi Abubakar pointblank
Talla

03:24

An yi wa gwamnatin Bauchi Fatawar biyan albashi

Shehu Saulawa

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.