Isa ga babban shafi
Nijar

Nijar ta toshe Intanet domin dakile satar Jarabawa

Dalibai a Jamhuriyyar Nijar sun fara Jarabawar neman shiga Makarantar gaba da Sakandare. Sai dai ana gudanar da jarabawar ne cikin tsauraran matakan tsaro domin dakile satar jarabawa. Matakan kuma sun hada da toshe Intanet da harmata shiga da Salula a dakin rabuta Jarabawar kamar yadda Salissou Issa ya aiko da rahoto daga Maradi.

Harabar shiga kofar Jami'ar Fasaha a Maradi Jamhuriyyar Nijar
Harabar shiga kofar Jami'ar Fasaha a Maradi Jamhuriyyar Nijar RFI/Salisu Issa
Talla

03:20

Dalibai a Nijar na zana jarabawar BEPC

Salisu Isah

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.