Isa ga babban shafi
Najeriya

‘Yan bindiga sun kashe mutane 15 a Zamfara

Wasu ‘Yan bindiga sun kai hari a wani kauyen Jihar Zamfara kuma sun kashe akalla mutane 15 a karamar hukumar Bungudu. Rahotanni sun ce barayin shanu ne suka kai harin tare da bude wuta kan mai uwa da abi.

Sanata Dansadau ya bukaci a kafa dokar ta baci a Zamfara
Sanata Dansadau ya bukaci a kafa dokar ta baci a Zamfara shakarasquare
Talla

Kakakin rundunar ‘Yan sandan Jihar SP Sanusi Amiru ya tabbatar da mutuwar mutane 15 a harin da aka kai a kauyen Ruwan Mesa.

Zamfara dai na fama da matsalar tsaro musamman matsalar ‘Yan fashin Shanu da suka addabi makiyaya a Jihar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.