Isa ga babban shafi
Aids

An soma taro kan yaki da cutar SIDA

A wannan litinin ake bude taron kasa da kasa karo na 21 kan yaki da cutar kanjau a birnin Durban na kasar Afirka ta Kudu.

Masu fama da cutar na korafi kan karancin magunguna dake taimaka rage raddadin cutar SIDA
Masu fama da cutar na korafi kan karancin magunguna dake taimaka rage raddadin cutar SIDA AFP/Kerry Sheridan
Talla

Daya daga cikin manufofin shirya wannan taro ita ce kawo karshen cutar ta SIDA kafin karshen shekara ta 2030 idan Allah ya kai mu.

Akwai dai wakilai na gwamnatoci da kuma kungiyoyi masu zaman kansu sama da dubu 18 da ke halartar wannan taro don samun mafita wajen yakar cutar.

Masu fama da cutar na cigaba da korafi kan karancin magani dake taimaka musu wajen rage raddadin cutar.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.