Isa ga babban shafi
Saliyo

'Yan sanda sun harbe dalibi a Saliyo

‘Yan Sanda a kasar Saliyo sun harbe wani dalibin Sakandare tare da wani mai sayar da kaya a titi lokacin da matasa ke gudanar da zanga zangar adawa da sauya wata cibiyar horar da ma’aikata.

REUTERS/Neil Hall
Talla

'Yan Sanda sun ce matasan sun cinna wuta a wasu gidaje guda biyu abinda ya sa suka yi amfani da karfi dan tarwatsa su.

Jami’an asibiti su tabbatar da mutuwar mutane biyu a arangamar.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.