Isa ga babban shafi
South Africa

An Sake Garzayawa Da Desmond Tutu Asibiti na Kasar Africa ta Kudu

Sanannen malamin addinin Kirista na kasar Africa ta Kudu, wanda yake cikin daya daga mutanen da suka yi gwagwarmayar samawa kasar ‘Yancin kai, Achibishop Desmond Tutu, an sake garzayawa dashi asibiti yau Asabar, bayan an sallame shi daga Asibitin makon jiya bayan anyi masa fida.

Archbishop Desmond Tutu yana yi wa Nesldon Mandela addu'a
Archbishop Desmond Tutu yana yi wa Nesldon Mandela addu'a REUTERS/Mark Wessels
Talla

Laraba data gabata aka sallameshi bayan an yi masa aiki, na tsawon kwanaki 10.

Wasu bayanan na cewa tabon fida da aka yi masa ke nuna gyambon ya harbu da wasu kwayoyin cuta.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.