Isa ga babban shafi

‘Yan Neja Delta sun zana wa Buhari bukatu 16

Shugabannin Yankin Naija Delta a Najeriya da suka gana da Shugaba Buhari sun zayyana wa bukatu da dama wadanda suka hada da rage yawan Sojojin da ke fada da tsagerun yankin domin samun zaman lafiya. Muhammad Kabir Yusuf Wakilin RFI Hausa a fadar Shugaban kasa ya aiko da rahoto daga Abuja

Shugaba Buhari ya gana da Shugabannin Neja Delta
Shugaba Buhari ya gana da Shugabannin Neja Delta REUTERS
Talla

01:31

Buhari ya gana da Shugabannin Neja Delta

Kabir Yusuf

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.