Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Najeriya na yunkurin farfado da Tafkin Chadi: Ra'ayoyi

Wallafawa ranar:

Najeriya zata jagoranci kasashen nahiyar Africa, domin neman taimakon kasashen Duniya wajen kokarin farfado da tafkin Chadi da ke barazanar kafewa, yayinda ake gudanar da taro na Duniya kan shawo kan Dumamar yanayi a kasar Morocco. Kan haka ne muka karbi ra'ayoyin masu sauraro.

Sarkin Morocco Mohammed na 6 da Sakataren Majalisar Dinkin Duniya Ban Ki-moon a babban birnin kasar Marrakech, yayin taron kasashen Duniya kan dumamar yanayi da ke gudana a kasar
Sarkin Morocco Mohammed na 6 da Sakataren Majalisar Dinkin Duniya Ban Ki-moon a babban birnin kasar Marrakech, yayin taron kasashen Duniya kan dumamar yanayi da ke gudana a kasar
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.