Isa ga babban shafi
Libya

'Yan fashi sun kwace jirgin saman Libya

Firaministan kasar Malta, Joseph Muscat yayi amfani da shafinsa na Twitter wajen sanar da fashin wani jirgin saman kasar Libya da ke kan hanyarsa ta zuwa kasar.  

Talla

Jami’an gwamnatin kasar ta Malta sun ce jirgin da aka yi fashinsa samfurinn 320 yana dauke da fasinjoji 118 harda ma’aikatan jirgin.

Wani kamfanin jiragen sama na Afriqiyah da ke kasar ta Libya.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.