rfi

Saurare
  • Rayuwa - A karance
  • Karshe log
  • RFI Duniya
Tambaya da Amsa
rss itunes

Ma’anar Boxing Day, Shin ko Hankaka na yin kwai?

Daga Ramatu Garba Baba

Shirin Tambayoyi da amsa na Masu saurare ya yi kokarin amsa tambayar da ke neman ma'anar Boxing Day washegarin ranar Kirsimeti da kuma dalilin kirarin da ake wa Kano "Ta Dabo Timbin Giwa". Sannan akwai tambayar da wani mai saurare ya aiko da ke son sanin Shin wai Ko Hankaka na yin Kwai?

Tarihin tashe- Qatar taki amincewa da zargin taimakawa ayyukan ta’addanci