Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dr Sani Yahaya kan neman `yancin Polisaro daga kasar Morroco

Wallafawa ranar:

Bayan shafe tsawon shekaru sama da 35 da ficewarta daga cikin Kungiyar kasashen Afrika sakamakon amincewa da kasashen suka yi da wakilcin yankin yammacin Sahara a Kungiyar. Har yanzu kasar Maroko bata sauya matsayinta ba, na bawa yankin na Polisario damar samun yancin cin gashin kansa daga kasar. A tattaunawar da Mahaman Salisu Hamisu ya yi, da Dr Sani Yahaya na jam’iar birnin Yamai a jamhuriyar Nijar, ya yi mana tsokaci a kan yadda wannan danbarwa zata kasance.  

Sarkin Morroco Muhammad na shida
Sarkin Morroco Muhammad na shida
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.