Isa ga babban shafi
Najeriya

Matsaloli a zirga-zirgar jiragen saman Najeriya

Harkar zirga-zirgar jiragen sama na fuskantar koma-baya a Najeriya lura da raguwar fasinjoji, Sanarwa da hukumomin kasar suka fitar na nuni da cewa an samu karancin masu tafiye-tafiye na fiye da kashi 50 cikin dari daya, Abdurrahman Gambo Ahmad ya ziyarci filayen jiragen sama na Legas, ga kuma rahoton da ya hada mana

Ana ci gaba da fuskantar matsaloli a zirga-zirgar jiragen saman Najeriya
Ana ci gaba da fuskantar matsaloli a zirga-zirgar jiragen saman Najeriya
Talla

03:04

Matsaloli a zirga-zirgar jiragen saman Najeriya

Ramatu Garba Baba

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.