Isa ga babban shafi
Zimbabwe

Shugaban Zimbabwe Mugabe ya yi kasaitaccen bukin cika shekaru 93.

Shugaban Zimbabwe Robert Mugabe wanda ya cika shekaru 93 da haihuwa cikin wannan mako ya yi gagarumin biki inda dubban mutan kasar suka halarta a birnin Bulawayo.

Shugaban kasar Zimbabwe Robert Mugabe
Shugaban kasar Zimbabwe Robert Mugabe (Photo : Reuters)
Talla

Jamiyyarsa dake mulkin kasar ZANU-PF ta shirya gagarumin bikin.

Tun shekara ta 1980 ne Shugaba Robert Mugabe ke rike da madafun iko, kuma an kwashe mako daya ke nan ana ta bukin cika shekarun na sa 93.

Wasu bayanan na cewa an kashe kudaden da suka haura Dolan Amurka miliyan daya wajen bukin.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.