rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Al'adun Gargajiya
rss itunes

Tarihin Masarautar Kuje a Abuja

Daga Garba Aliyu

Shirin Al'adunmu na gado ya kai ziyara ne masarautar Kuje, kuma shirin ya tattauna da Sarkin garin da cikin Abuja game da tarihinsa.

Yadda rashin samar da cigaba ke shafar adana kayan tarihi da bunkasa yawon bude ido.