rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Najeriya Kano

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Cutar Lassa ta kashe mutane 6 a Kano

media
Bera ke haddasa cutar Lassa wikimedia

Gwamnatin jihar Kano da ke Arewacin Najeriya ta tabbatar da mutuwar mutane shida sakamakon cutar zazzabin lasa, yayin da aka kebe sama da 50 da ake zargi na dauke da cutar. Yanzu haka dai hukumomin lafiya a birnin na can na kokarin shawo kan wannan cuta mai saurin hallaka bil’adama. Kamar yadda wakilinmu Abubakar Abdulkadir Dangambo ya aiko da rahoto.


Cutar Lassa ta kashe mutane 6 a Kano 30/03/2017 - Daga Abubakar Dangambo Saurare