Isa ga babban shafi
Wasanni

Wasan Langa a jihar Kadunan Najeriya

Wallafawa ranar:

Da dama dai daga cikin matasa na baya-bayan nan ba su da cikakkiyar masaniya game da wasan Langa, watakila ma wasu basu ma san shi ba baki daya.Wasan Langa a jihar Kadunan Najeriya da ke arewacin Najeriya, wasan da masana ke cewa na fuskantar barazanar bacewa, saboda rashin ba shi tallafi ko kuma goyon bayan da ya dace.Abdulrahamane Gambo ya yi tattaki zuwa Kaduna a cikin shirin Duniyar Wasanni.

wasannin Langa a Afrika
wasannin Langa a Afrika
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.