rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Najeriya Lafiya

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Jahilci na tasiri ga matsalar abinci mai gina jiki

media
Yara na mutuwa saboda karancin abinci mai gina jiki a Najeriya RFIHausa/Umaymah

Matsalar Yunwa da rashin abinci mai gina jiki na ci gaba da yin illa ga rayuwar kananan yara a wasu yankunan da ke arewacin Najeriya, wanda ke yin tasiri ga lafiya da kuma rayuwarsu. Masana na danganta matsalar da karancin ilimi, tsakanin iyaye musamman muzauna karkara, inda matsalar ta fi kamari musamman ga yara kanana. Umaymah Sani Abdulmumin ta hada rahoto kan wanann batu a ziyarar da ta kai jihar Jigawa a arewacin Najeriya.


Jahilci na tasiri ga matsalar abinci mai gina jiki 10/04/2017 - Daga Umaymah Sani Abdulmumin Saurare