Isa ga babban shafi
Najeriya

Jirage sun fara sauka a Abuja

A yau ne aka sake bude filin sauka da tashin Jirage sama na Nnamdi Azikiwe da ke Abuja a Najeriya bayan kammala gyare-gyren titin filin da ya dauki mahukuntan kasar tsawon kusan makwanni shida. A duk tsawon wannan lokaci dai, jirage sun koma sauka da tashi ne a filin saukar jiragen da ke jihar Kaduna. Jirgin Ethiopia ne ya fara sauka a filin jirgin na Abuja a yau Talata kamar yadda Wakilinmu Muhammad Kabiru Yusuf ya aiko da rahoto .

tsawon Makwanni shida aka shafe jirage na sauka Kaduna a madadin Abuja.
tsawon Makwanni shida aka shafe jirage na sauka Kaduna a madadin Abuja. guardian.ng
Talla

03:00

An bude filin jiragen sama na Abuja

Kabir Yusuf

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.