rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Najeriya Rahotanni

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Sankarau ya kashe mutane 745 a Najeriya

media
Sankarau ya kashe mutane 745 a Najeriya youtube

Gwamnatin Najeriya ta ce kimanin mutane 745 suka mutu sakamakon annobar Sankarau a sassan kasar, kuma cikin mako an samu mutane 250 da suka mutu yayin da a yanzu sama da mutane 8,000 ke kwance a asibiti a jihohi 19. Amma yanzu an fara samun lafawar cutar a yankunan da ta fi kamari kamar Zamfara da Sakoto kamar yadda wakilinmu na Sokoto El-Yakub Usman Dabai ya aiko da rahoto.


Sankarau ya kashe mutane 745 a Najeriya 19/04/2017 - Daga El-Yakub Usman Dabai Saurare