An ko yiwa Hissene Habre adalci...........
Lauyoyin dake kare tsohon Shugaban Chadi Hissene Habre sun kira gangamin manema labarai inda suka kalubalanci hukunci da aka yanke masa ,tareda bayyana cewa ba a yi masa adalci ba.
Wallafawa ranar:
Bayan da wata Kotu ta musaman a kasar Chadi ta amince da hukuncin kisan da aka yankewa tsohon shugaban Chadi Hissene Habre wanda aka samu da laifufukan yaki, haka zalika kungiyoyin kare hakkokin bil adam a kasar sun yi naam da hukuncin tareda bukatar ganin an biya da dama hakokinsu.
Kotun da kungiyar kasashen Afirka ta kafa a kasar Senegal a karkahsin alkali Wafi Ougadeye ta yanke masa hukuncin kisan amma kuma tayi watsi da samun sa da laifin fyade.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu