rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Masar Ta'addanci

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Paparoma Francis ya bukaci hadin-kai don yakar tsattsauran ra’ayi

media
Paparoma Francisco na ziyarar a Masar Osservatore Romano/Handout via REUTERS

Shugaban Darikar Katholika, Paparoma Francis da ke ziyarar a Masar ya bukaci Sulhu don yakar tsattsauran ra’ayi, a wani jawabi da ya gabatar ga duban mutane.


Paparoma Francis ya kai ziyara cocin nan da aka kai wa hari a ranar 11 ga watan disambar da ya gabata a kasar Masar.

Kuma ya yi amfani da ziyara wajen jaddada fatan samun zaman lafiya a tsakanin mabiya addinin kirista da kuma sauran addinai.