rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Najeriya Rahotanni Cutar Sida

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Cutar sida na ci gaba da yin barazana a Karkara

media
Cutar Sida na ci gaba da yin barazana a karkara AFP PHOTO/RODGER BOSCH

Bayan da hukumar yaki da yaduwar cutar Sida, NACA ta Najeriya ta yi ikirarin samun raguwar yaduwar cutar cikin shekaru biyar da suka gabata, idan aka yi la’akari da samun tallafin maganin kashe kaifin cutar, da kuma wayar da kan jama’a, Bincike ya nuna cewa har yanzu jami’an lafiya a kasar, na ci gaba da fuskantar kalubale, musamman a wasu yankunan karkara, wajen tabbatar da dorewar yunkurin yakar yaduwar cutar a tsakanin al’umma.


Nura Ado Suleiman ya ziyarci jihar Taraba da ke arewa maso gabashin Najeriya don bibiyar halin da ake ciki ga kuma rahoton da ya hada mana.

 

Cutar sida na ci gaba da yin barazana a Karkara 10/05/2017 - Daga Nura Ado Suleiman Saurare