Isa ga babban shafi
Najeriya

Osinbajo ya gana da Namadi Sambo a Abuja

Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa, Muhammadu Namaadi Sambo ya gana da Mukaddashin Shugaban Kasa Farfesa Yemi Osinbanjo cikin sirri. sai dai a cewarsa ganawa ce ta sada Zumunci.

Tsohon Mataimakin Shugaban Najeriya Namadi Sambo
Tsohon Mataimakin Shugaban Najeriya Namadi Sambo Channels tv
Talla

Yan Najeriya da dama ne yanzu haka ke sa ran ofishin Mukaddashin Shugaban Kasa Farfesa Yemi Osinbanjo zai futar da sanarwa dangane da wannan ganawa da Namadi Sambo,mutumen da ya taka gaggarumar rawa a lokacin mulkin Goodluck Ebele Jonathan.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.