rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Jamaica Mawaka Al'adu

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Ranar yi tuni da Bob Marley a Duniyar Mawaka

media
Bob Marley mawakin kasar Jamaica © Michael Putland/Getty Images

Robert Nesta da aka fi sani da sunan Bob Marley an haife shi ne ranar 6 ga watan Fabrairu shekarar 1945 a Nine Milesa kasar Jamaica.
Ya dai gudanar da aikace-aikace ka fi ya samu kan sa a duniyar Mawaka.
Ya shiga duniyar mawaka a shekara ta 1962 ya na mai shekaru 17.
 


A shekara ta 1963 ne ya kafa kungiyar The Wailers tareda taimako Bonny Wailley da Peter Tosh.
Daya daga cikin wakokin su na lokacin The Wailing Wailers a shekara ta 1966, a shekara ta 1976 Bob Marley ya futar da Rastaman Vibration,wakar da ta samu karbuwa a duniya.
Bob Marley ya rasu ne ranar 11 ga watan Mayu shekarar 1981 a garin Miami na kasar Amurka bayan  fama da rashin lafiya.