Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Aboubacar Isma’il: sabon boren tsaffin 'yan tawaye a kasar Ivory Coast

Wallafawa ranar:

A wasu manyan biranen kasar Cote D’Ivoire tsofin 'yan tawaye da suka marawa Shugaban Alassane Dramane Ouattara wajen karbar mulki sun soma bore,inda a daren jiya aka soma jin harbe-harbe. Wadannan tsofin 'yan tawaye sun bijirewa kiran daya daga cikinsu da ya bayyana cewa ilahirinsu sun mika wuya tareda amincewa ka’idojin da aka cimma tsakanin su da hukuma. Dangane da haka Abdoulaye Issa ya samu tattaunawa da Aboubacar Isma’il wani masanin siyasar kasashen Afrika ta yama, dama zamantakewar mazauna karkara.  

Tsaffin 'yan tawaye a babban birnin Cote d'Ivoire, Abdijan kan rashin biyansu hakkokinsu.
Tsaffin 'yan tawaye a babban birnin Cote d'Ivoire, Abdijan kan rashin biyansu hakkokinsu.
Sauran kashi-kashi
  • 03:16
  • 03:19
  • 03:26
  • 03:17
  • 03:40
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.