rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Cote d'Ivoire Hakkin Dan Adam

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Hankula sun kwanta bayan cim-ma jituwa da 'yan tawaye a Cote d’Ivoire

media
Zaman lafiya ya dawo a biranen Baouke da Abidjan bayan boren sojoji a Cote d'Ivoire EUTERS/Luc Gnago

‘Yan Tawayen sojin Cote d’Ivoire da suka kwashe kwanaki suna bore saboda abinda suka kira rashin biyan su kudaden alawus sun amince su koma barikin su bayan kulla wata yarjejeniya da gwamnatin kasar.


Ministan tsaro Alain-Richard Donwahi ya ce an fara samu kwanciyar hankali a sassan kasar sakamkon komawar sojojin bariki.

Mai Magana da yawun sojojin Saje Cisse Fousseni dak yace an biya musu bukatun su, saboda haka sun koma barikokin su.

Ministan tsaron yce bankuna sun fara aiki tare da harkokin kasuwanci.