rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Faransa Emmanuel Macron Mali

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Macron zai kawo ziyara Afirka ranar Juma’a

media
Sabon Shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron zai kawo ziyarar Afrika REUTERS/Alain Jocard/Pool

Shugaban Kasar Faransa Emmanuel Macron zai kai ziyarar sa ta farko zuwa nahiyar Afirka a matsayin shugaban kasa ranar juma’a mai zuwa.


Jami’an da ke aiki tare da shugaban sun ce Macron zai ziyarci kasar Mali ce mai dauke da sojojin Faransa kusan 1,000 wadanda ke yaki da ayyukan ta’addanci.

Majiyar ta kuma ce gobe ne ake saran gudanar da taron Majalisar ministocin kasar na farko, bayan an bayyana sunayen ministocin yau Alhamis.