rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Angola Karancin Abinci Majalisar Dinkin Duniya

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Mutane 1.4m ke fama da fari a Angola

media
Iyalai na cikin yunwa a kasar Angola ALEXANDER JOE / AFP

Majalisar Dinkin Duniya ta ce akalla mutane miliyan daya da rabi ne suka gamu da fari mai tsanani a Angola, cikin su harda kananan yara wadanda suka kamu da cutar tamowa.


Hukumar UNICEF ta ce Yankuna 7 na kasar suka gamu da matsalar farin, cikin su harda Yankuna 3 da ke kan iyaka da suka hada Cunene da Namibe da Huila.

Rahotan kungiyar ya ce matsalar fari a Yankin kudancin Afirka ta jefa miliyoyin mutane dogara ga abincin agaji.