rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Masar ISIL

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

An kashe mutane 23 a harin da aka kai kasar Masar

media
Kibdawa na juyayin harin da aka kai wa coci a Masar Reuters/Asmaa Waguih

Wasu mutane dauke da bindigogi sun kai hari tare da kashe kiristoci 23 a wannan juma’a a kasar Masar.


Ma’aikatar lafiya ta kasar ta tabbatar da cewa faruwar lamarin inda ta ce akwai wasu mutane 20 da suka samu raunuka sakamakon harin wanda aka kai a lardin Miya.

A watan afrilun da ya gabata an kai hare-hare da bama-bamai kan kiristoci Kibdawa, inda aka kashe wani adadi mai tarin yawa.