Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Alhaji Mohammed Kanar kan 'yan gudun hijirar rikicin Boko Haram

Wallafawa ranar:

Hukumar kula da ayyukan jinkai ta Majalisar Dinkin Duniya OCHA, ta ce mutanen da rikicin Boko Haram ya raba da gidajensu a Najeriya na ci gaba da karuwa a sansanonin ‘yan gudun hijira bayan da dubban mutanen da suka tsere zuwa kamaru ke dawowa Najeriya, lamarin da ke neman shan karfin kungiyoyin agaji da ke yankin da ma sauran al’umma da ke taimaka wa ‘yankin gudun hijirar. Garba Aliyu Zaria ya tattauna da Alhaji Mohammed Kanar shugaban Hukumar kai daukin gaggawa a shiyar Arewa maso gabashin Najeriya.

Sansanin 'yan gudun hijirar rikicin Boko Haram a Gamboru Ngala a Jihar borno
Sansanin 'yan gudun hijirar rikicin Boko Haram a Gamboru Ngala a Jihar borno REUTERS/Afolabi Sotunde
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.