rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Nijar Lafiya Rahotanni

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Masu shan taba ba su damu da illolinta ba

media
Hukumar Lafiya ta duniya ta ce Taba sigari na halaka mutane sama da miliyan 7 duk shekara REUTERS/Philimon Bulawayo

Duk da fadakarwar da ake wa jama’a kan illolin shan taba sigari, amma masu shan tabar na nuna halin ko in kula game da fadakarwar da su kansu masu kamfanonin tabar ke yi akan illolinta ga lafiya.


Domin takaita illolin tabar, a Nijar an samar da wata doka da ta hana shan tabar a bainar jama'a ko wuraren da jama'a suka taru, amma duk da haka adadin mashaya tabar bai ragu ba a kasar. Ibrahim malam Tchillo ya diba girman matsalar a rahoton da ya aiko daga Damagaram.

Masu shan taba ba su damu da illolinta ba 31/05/2017 - Daga Ibrahim Malam Tchillo Saurare