rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Najeriya Rahotanni

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

An kara farashin Buredi a Najeriya

media
REUTERS

A Najeriya bincike na tabbatar da an samu karin farashi kudin buredi a wasu sassa na kasar da akalla kashi 10 zuwa 15 cikin 100. Karin wanda ya fara bayyana a shiyar arewa maso gabashin kasar ana danganta shi ne da hauhawan farashin kayan masarufi kasar. Shehu Saulawa ya aiko da rahoto daga Bauchi.


An kara farashin Buredi a Najeriya 02/06/2017 - Daga Shehu Saulawa Saurare