Isa ga babban shafi
Wasanni

An dakatar da shugaban hukumar shirya kokowar gargajiya a Nijar

Wallafawa ranar:

Kwamitin gudanarwa na hukumar shirya kokowar gargajiya a Jamhuriyar Nijar ya dakatar da shugaban hukuma.Abdoulaye Issa ya yi mana dubi a game da wannan sabon rikici da ya kunno kai a hukumar shirya kokowar gargajiya wasan da ke da matukar muhimmanci ga al'ummar kasar.

Abouba Ganda, shugaban hukumar kokowa a Jamhuriyar Niger
Abouba Ganda, shugaban hukumar kokowa a Jamhuriyar Niger ONEP-NIGER
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.