Isa ga babban shafi
Tambaya da Amsa

Tarihin tashe- Qatar taki amincewa da zargin taimakawa ayyukan ta’addanci

Wallafawa ranar:

Kasar Qatar taki amincewa da zargin taimakawa ayyukan ta’addanci da kasashen Saudi Arabia da Bahrain da Masar da kuma Daular Larabawa suka mata, a matsayin dalilin da ya sa suka katse huldar diflomasiya da ita, wannan na daga cikin tambayoyin da kuka aiko mana.Sai a biyo mu

Taskar kasar Qatar
Taskar kasar Qatar REUTERS/Thomas White
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.