rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Najeriya Lafiya Rahotanni

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Ana karancin masu bada gudunmuwar jini a Najeriya

media
Addini da al'ada na tasiri wajen kauracewa bada gudunmuwar jini a Najeriya Reuters/Stringer

A yayin da Nigeria ke bin sahun kasashe, wajen bukin ranar bada gudummuwar jini ta duniya, batutuwan addini da al'adu kamar yadda bincike ya nuna, na takaita yawan 'yan kasar da ke bada jininsu a matsayin gudummuwa. Kamar yadda Wakilinmu Shehu Saulawa ya aiko da rahoto daga Bauchi.


Ana karancin masu bada gudunmuwar jini a Najeriya 14/06/2017 - Daga Shehu Saulawa Saurare